|
Yana aiki da World Bible School har shekara Goma sha uku yenzu,kuma yana yi wa'azi kuma. Ya yi karantu sa a School of Biblical Studies Jos,Nigeria.Ya je semina na World Bible School daga wurin sai ya gane maganar Allah feye da na da. Sai nan gaba ya zama Krista ta wurin yi baptisma. Haka kuma yayi ma mata sa baptisma chikin Ikllesiya Kristi.Henry M.Bikang yana da sani sosai akan adini Musulcin, da kuma adinai na Afrikans da na Kristaci. |

